Advertisement

Tayi balaguro daga Jamhuriyyar Nijar zuwa Kaduna domin ganin Umar M.shereef

Kamar yadda wani majiyi Umar Ridwan ya sanar, kimanin kwana biyu kenan tayi a Kaduna inda take neman gwarzonta ruwa a jallo.
Advertisement

Maryam wanda tayi balaguro daga garin Maradi tace iyayenta sun rabu kuma ita fiye yawace-yawace wanda ya sanya mahaifiyarta ke zargin tana karuwanci. bisa wannan zargin wanda ya bata mata rai ta yanke shawarar zuwa Kaduna domin tayi ido hudu tare da yin waka da gwanin taUmar M.Shereef, wata kila ta samu samu sukuni a ranta.

Advertisement

Kamar yadda wani majiyi Umar Ridwan ya sanar, kimanin kwana biyu kenan tayi a Kaduna inda take neman gwarzonta ruwa a jallo.

Ta zanta ma gidan telebijin DITV a cikin shirin Gari ya waye sillar tahowar ta kaduna kuma manufar da take sa ran cinma.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement