Advertisement

Gwamna ya samu goyon baya daga shugaban ƙasa

Shugaban ƙasa yana goyon bayan gwamna da yin takara gwamnan jihar kaduna a zaben 2019
Advertisement

Gwamnan jihar Kaduna mallam Nasir El-rufai ya bayyana cewa shugaban ƙasa Buhari yana goyon bayan takarar shi na zama gwamnan jihar karo na biyu.

Advertisement

Gwamnan ya bayyana haka a wata hira ta musamman da yayi da wani gidan rediyo,yace ya samu goyon bayan shugaban kasa bayan yan jam’iyyar APC na jihar sun amince da takarar shi a ranar 16 ga watan Satumba.

Ya sanar cewa nan ba da dadewa ba jam;iyyar APC zata gudunar da taro inda dukkanin yan jam’iyyar zasu ayyanar da ra’ayoyin su game da yanda za’a samu cigaba a cikin jam’iyyar.

Ya kara da cewa fitowar shi takara bai ba duk wanda ke da sha’awan fitowa shima da ya janye, yace kowa ya fito domin zaben jam’iyya zata tantance su.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement