Advertisement
Sanata ya mayar ma gwamnatin tarayya martani da wannan hoton izgili kan karar da shigar a kan sa
Dan majalisar mai wakiltar yammacin jihar Kogi ya mayar da martani ga gwamnatin tarayya cikin izgili a wani sako da ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta.
Advertisement
A karar da ofishin ma'aikatar shari'a na tarayya ta shigar ranar 31 ga watan janairu 2018, ana zargin Dino Melaye da bada shaidar karya ga mataimakin gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello mai suna Edward Onoja David tare da bada labari karya mara inganci.
Advertisement
A hoton za'a gan inda dan majalisar ya sa yatsan hannayen sa ga idanuwa tare da rubuta "FG Vs Dino Melaye".
Wannan ya nuna cewa dan majalisar ya shirya damawa a gwamnati kan karar da ta shigar akan sa ko kuma izgili ne na tsokane wanda ya saba yi?
Advertisement
Idan ba'a manta ba bara wannan dan majalisar yayi kaurin suna a shafukan sada zumunta sakamakon bidiyon wakar izgilanci da ya fitar ga wadanda yake zargin cewa makiyan shi ne.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement