Advertisement
Magoya bayan sanata da abokan aikin sa sun raka shi kotu bisa zargin da ake masa
Ana zargin dan majalisar dattawa da yin karya wajen bada labarin
Advertisement
Sanata Shehu Sani da Ben Murray Bruce sun raka abokin aikin su zauren kotun a zaman da aka yi kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar a kan sa.
Advertisement
Magoya bayan Dino, suna dauke da kwalaye da fastoci masu dauke da hotunan sa, kuma an rubuta da manyan rubutu a jikin kowace babbar fasta.
Ana tuhumar Dino Melaye da laifi kan labarin karya da ya bada na cewa ana barazanar neman kashe shi.
A karar da ofishin ma'aikatar shari'a na tarayya ta shigar ranar 31 ga watan janairu 2018, ana zargin Dino Melaye da bada shaidar karya ga mataimakin gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello mai suna Edward Onoja David tare da bada labari karya mara inganci.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement