Advertisement
Yan fashin sun bayanna hakan yayin da aka gabatar dasu gaban jama'a a farfajiyar hukumar yan sanda
Advertisement
Yan fashin sun bayanna hakan yayin da aka gabatar dasu gaban jama'a a farfajiyar hukumar yan sanda.
Advertisement
Kamar yadda jaridar premiumtimes ta fitar da, an kama masu laifin Kabiru Saidu da Nuru Salisu da bindigogi kirar AK-47 da wasu makamai.
Jami'in hulda da jama'a na hukumar ta jihar Kogi Jimoh Moshood ya tabbatar da shaidar da yan fashin suka kan dan majalisar.
Kan wannan dalilin kakakin yace yan sanda zasu kama shi don kare kanshu bisa zargin da aka yi masa.
Tun ba yau ba dan majalisar mai wakiltar yankin yammacin jihar Kogi.
Advertisement
A kwanan baya sanatan ya zargi gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da yunkurin kashe shi da taimakon jami'an SARS.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement