Advertisement

Kalli yadda aka tarbi Ahmed Musa komawar shi CSKA Moscow

Dan wasan Nijeriya ya koma tsohon kungiyar shi dake Rasha daga Leicester na Ingila
Advertisement
Advertisement

Ahmed Musa na nuna farin cikin sa komawa CSKA inda ya samu kaurin suna. A cikin bidiyon da ya wallafa a shafin sa na instagram dan wasan ya sanar ma wakilan CSKA cewa yayi kewar abokanan shi dake kungiyar da ma kasar baki daya.

Tsohon dan wasan Kano Pillars ya koma Rasha inda zai taka leda tare da tawagar CSKA har bayan kakar bana.

Ahmed ya koma Rasha ne kan aro wanda ainihin kungiyar shi Leicester ta baiwa tsohon kulob dinshi.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement