Advertisement
Tun ranar laraba 30 ga watan agusta shugaban ya koma gidan sa dake Daura don gababtar da bikin babban sallah
Advertisement
Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da takwaran sa na kasar jamhoriyar Niger Mahamadou Issoufou a Daura ranar talata 5 ga watan satumba.
Advertisement
Hadimin shugaban Bashir Ahmad ya bayanar da haka a shafin sa na twitter inda ya sanar da issowar shugaban kasar Niger a filin jirgi dake garin Katsina.
Ya rubuta “ shugaba Mahamadou issoufou ya iso filin jirgi na Umaru musa dake Katsina kuma ya kama hanya zuwa Daura inda zai gana da shugaba Buhari”.
Tun ranar laraba 30 ga watan agusta shugaban ya koma gidan sa dake Daura don gabatar da bikin babban sallah.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement