Advertisement

Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi Daura don bikin sallah

Fadar shugaban kasa ta sanar cewa Buhari zai yi hutun bikin sallah a gidan shi dake Daura
Advertisement

Shugaba Muhammadu Buhari ya iso garin Daura dake jihar Katsina don gabatar da bikin babbar sallah.

Advertisement

Fadar shugaban kasa yta sanar da haka a shafin ta na twitter ranar laraba 30 ga watan agusta tare da hotuna mai nuna isowar sa Daura.

gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari tare da sarkin Katsina da na Daura suka tarbi shugaban yayin da ya iso Katsina

Advertisement
Latest Videos
Advertisement