Advertisement

Minista ya koma Amurka domin neman magani

Minista yayi tafiya ƙasar USA domin yin jinyar rashin lafiya da yake fama da ita
Advertisement

Ministan ilimi na jiha farfesa Anthony Anwukah yayi tafiya zuwa ƙasar Amurka domin neman maganin rashin lafiya da yake fama da ita.

Advertisement

Babban ministan ilimi na ƙasa Adamu Adamu ya sanar da haka yayin da yake ganawa da manema labarai a garin Abuja yayin da ake bikin ranar murnar malamai na duniya na 2017 ranar talata 3 ga watan Octoba.

Ministan ya roƙi wadanda suka halarci wajen bikin da su taimaka ma abokin aikin shi da addu’o’i na samun lafiya.

Adamu dai bai bayyanar da irin rashin lafiya da abokin aikin shi ke fama da ita.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement