Advertisement

Shekara 15 cikin inuwar so da kauna, Ali Nuhu yayi murnar auren sa da Murjanatu

'Sarkin kannywood' yayi bayyana farin cikin sa cika shekaru 15 da yin aure
Advertisement

Jarumin wanda aka yi ma lakabi da "sarkin kannywood" ya bayyanar da farin cikin sa a wata sako da ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta ta Instagram.

Advertisement

Ali Nuhu ya auri uwargidan sa Maimuna Garba Ja ranar 14 a cikin watan maris na 2003.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement