Advertisement

Shima tsohon hadimin Marigayi zai dama a zaben 2019

Ya fitar da sabon jam’iya wanda a karkashin ta zai fito takarar shugaban kasa a zaben 2019
Advertisement

Tsohon hadimin marigayi tsohon shugaban kasa zamanin mulkin soja Manjo Hamza Al-Mustapha ya fitar da sabon jam’iya wanda a karkashin ta zai fito takarar shugaban kasa a zaben 2019.

Advertisement

Al-mustapha ya kaddamar da sabon jam’iyyar mai suna Green party of Nigeria (GPN) tun cikin watan Afrilu na 2017 amma sai ranar 3 ga watan octoba ya tabbatar da fitowar sa.

Tun ranar 3 ga watan octoba hotunan kamfe na Al-mustapha ke yawo a yanar gizo.

A baya cikin 2013 shi dai tsohon dogarin Marigayi Abacha ya sanar cewa baya sha’awar shiga siyasa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement