Advertisement
An kama mai safarar makamai ga a garin Rigachukun dake nan kaduna ranar litinin 19 ga wata
Advertisement
Kakakin rundunar sojoji na kasa ya bayyana kamun a wata takarda da ya fitar ga manema labarai ranar litinin 19 ga wata.
Advertisement
Ya kara da cewa an kama bindigogi kirar AK-47 guda biyu da harsashin bindiga daga hannun dillalin mai safarar makamai ga yan fashi.
Kakakin ya kuma bayyana cewa sakamakon yawon hare-hare na fashi da makami da al'ummar rigachukn ke fuskanta ana tura dakarun yankin domin dakile tarzomar da al'ummar ke fuskanta.
Daga karshe ya sanar cewa sojojin kasa sun tsara matakai na a kare jama'a daga hare-haren miyagun yan fashi da makami da barayin shanu da masu garkuwa da mutane.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement