Advertisement

Wasu iyamurai 'ya da kanwa sun shiga addinin musulunci

Yan uwan sun bi sahun yayar su wanda ta karbi musulunci tun shekarun baya
Advertisement

yan uwan Chijioke Obi da Chiamaka Obi sun bi sahun babban yayar su wanda ta musulunta tun a baya kuma bisa ga shawarwarinta suka amshi kalmar shahada.

Advertisement

Bayan sauya addini da suka zuwa musulunci sun canza suna su. Namijin ya koma Abdulrahman Obi yayin da ita mace ta sauya suna zuwa Rashidat Obi.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement