Advertisement
Shugaban zai kai ziyara kaddamar da ayyuka jihar ranar alhamis 8 ga wata
Advertisement
Ana sa ran isowar shugaban garin Jos ranar alhamis tare da mukarraben sa domin kaddamar da ayyukan cigaba da gwamnatin jihar Filato ta gudanar.
Advertisement
Bisa sanarwa da shugaban ma'aikata na jihar Izam Azi ya fitar, gwamnatin ta dauki wannan matakin domin ma'aikatan jihar suma suyi maraba sa zuwan shugaban.
A cewar shi jama'a da dama zasu fito kwai da kwarkwatar su wajen tarban shugaban kan ziyarar kaddamar da ayyuka da zai kao jihar ranar Alhamis 8 ga wata.
Kwamishnan labarai na jihar Datti Yakubu ya kara da cewa za'a hana tafiya wasu wurare ga jama'a musamman a wuraren da shugaban zai kaddamar da ayyuka.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement