ADVERTISEMENT

Dino Melaye bai cancanci zama a gidan majalisa ba- fadin gwamnan Kogi

Gwamnan yayi wannan maganar loƙacin da ya gana da manema labarai bayan ganawa da suka yi muƙaddashin shugaban ƙasa proffessor Yemi Osinbajo.

Gov Yahaya Bello of Kogi State has been criticized for running his State poorly

Bello ya faɗa cewa Dino Melaye bai cancanci zama a majalisar tarayya ba.

Yana ƙira ga majalisan tarayya da su tabbatar da cewa ƙo wani dan majalisar ya ƙasance mai hali nagari ƙuma nagartacce.

Gwamnan yayi wannan maganar loƙacin da ya gana da manema labarai a wani ganawa da suka yi da muƙaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo a fadar shugaban kasa.

“Zan tsawata ma yan naijeriya cewa, idan ɗa ya tashi da rashin tarbiya daga gida, zai zama hatsari ga al’umma. Idan kuma al’ummar bata ɗau mataƙi na gyara ba irin wannan ɗan zai ƙasance mai aiƙata laifi.

ADVERTISEMENT

“Sa’anan zai rage ma gwamnati da su ɗauki mataki na duba laifuƙan da yake aiƙatawa, idan gwamnati bata duba ba toh irin wannan ɗan zai zama abun ƙunya ga jihar baƙi daya. Abun daƙe faruwa a jihar Kogi ƙenan.

“Game da yan majalisa, ina mai tsawata masu cewa kowa na kallon su da ƙima kuma ina tunanin cewa majalissar dattawa da ma majalisar gaba daya yana ɗauƙe da mutane managartu wanda kowa ƙe kallo da daraja.

“A  tunani a matsayin al’amari na gaggawa da kasancewa lamarin gaskiya majalisar ya kamata ta gano duk wani mai ƙarƙatacciyar hali, kafin a ce duƙ suna da hali daya. Al’hali nasan duƙ basu taru sun zama daya ba.”

Abaya Dino Melaye ya zargi gwamnan da sa hannu wajen neman kashe shi da mahaya suƙa yi.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Top 10 African countries with the highest crime rates

Top 10 African countries with the highest crime rates

We built 38 sets from scratch for 'The Black Book' - Editi Effiong

We built 38 sets from scratch for 'The Black Book' - Editi Effiong

How Editi Effiong delivered a global hit with 'The Black Book' [Exclusive]

How Editi Effiong delivered a global hit with 'The Black Book' [Exclusive]

6 major highlights from Ilebaye on 'BBNaija All Stars'

6 major highlights from Ilebaye on 'BBNaija All Stars'

BBNaija's Angel debunks rumours tagging her relationship with Soma as PR

BBNaija's Angel debunks rumours tagging her relationship with Soma as PR

3 food items legal in Nigeria but banned abroad

3 food items legal in Nigeria but banned abroad

Venita, Soma and Angel get evicted from Big Brother Naija All Stars

Venita, Soma and Angel get evicted from Big Brother Naija All Stars

Apple Music lists ODUMODUBLVCK & Seyi Vibez among its 5 fast-rising artists

Apple Music lists ODUMODUBLVCK & Seyi Vibez among its 5 fast-rising artists

Why some people refrigerate their condoms before use

Why some people refrigerate their condoms before use

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT