Advertisement

An kama likita na ƙarya. Ya kafa asibiti ba bisa doka ba

___5788955___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___5788955___2016___11___21___13___Julius-Afolabi
___5788955___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___5788955___2016___11___21___13___Julius-Afolabi
An kama wani likita na ƙarya wanda ya yi shekaru da kafa asibiti. "Yan sanda sun kama shi bayan ya nakasa mai marar lafiya.
Advertisement

ʼƳan sanda ná Jihar Ogun, sun kama wani likita na karya mai suna Julius Afolabi, a yayin da yake aikin asibiti da kuma aikin tiyata ba bisa ga doka ba.

Advertisement

Gidan jarida na Punch sun yi rahoto cêwa wannan wanda ake zargi, ya daɗe cikin aikin asibiti da gidan haihuwa.

Sunan Asibitinsa shi ne Adeolu Afolabi Clinic, wanda ya daɗe a garin Abule-Iroko, Ota a ƙaramin hukumar Ado Odo/Ota cikin Jihar Ogun.

Ƙaryan wannan mutum ya zo ƙarshe bayan ya yi ma wata macê zamban kuɗi N200,000, wanda ta biya domin a cîré mata cîwon kwàncí.

Kakakín ʼƴan sanda na Jihar Ogun-Sufeto Abimbola Oyeyemi, ya tabbatar da cêwa sun kama likita na ƙarya. Ya bayyana haka:

Advertisement

"Matsala ya taso a lokacin da wanda ake zargi ya ƙarbi kuɗi N200,000 daga hannun wata Funmi Adelaja, domin aiki na cîre cûtar kwàncí.

"Sai aikin tiyata ya gagare shi. Wannan shi ya sa mai marar lafiya- waton Adelaja- ta kawo ƙara a offishin ʼƳan sanda.

"Daga baya, mun gane cêwa wannan mutum mai kiran kansa Babban likita na Asibitin Adeolu Afolabi, bai taɓa karatun aikin likita."

Da yake amsa tambayoyin ʼƴan jarida, wannan wanda ake zargi ya bayyana cêwa:

"Haƙika, bana da horo ko takarda shaidar na yin aikin likita. Amma na yi zama tare da  likitan da yawa waɗanda sun iya bi da rashin lafiya daban-daban.

Advertisement

"Lallai, ban san yadda zan bi in cire wannan cûtar kwanci, amma matsalar rashin kudi shi ya kai ni wannan zamba".

Advertisement
Latest Videos
Advertisement