ʼƳar wasan kwaikwayo ta kai ziyara zuwa Makaratar Kimiya a garin Los Angeles, Ƙasar Amrika

Rahama Sadau ta yi wuni ɗaya wajen ziyara a Makaranta mai suna The Relativity School domin fahimtar ayyukan su. Wannan Makaranta shine kadai wanda yake da irin wannan shiri na harkan ilmantar da ʼyan kwaikwayo.

___5737528___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___5737528___2016___11___10___12___unnamed-8-

Ta yi ziyarar Makaranta na Relativity, waton Makaranta na harkar kula da kimiyan haɗe-haɗe na vidiyo.

Wannan Makaranta shine ne na farko, kuma shine kadai irinsa a duka duniya.

An kafa wannan Makaranta tare da ɗaya daga cikin gidan vidiyo mafi-girma a Hollywood.

Wannan makaranta yana ba da dama na karatun darussan fim, kwakwaiyo, zane-zane da sauransu.

Ana miƙa wa wadanda sun kammala wannan karatu digiri.

Wajen wannan ziyara, Rahama ta shiga tattaunawa da Micheal Novak, wanda yake ɗaya cikin shuwagabanin wannan Makaranta.

An taya Rahama rangadi da yawon shaƙatawa a cikin ginin makaranta. Bayan gaisuwa, ta yi tsunduma da masu ruwa da tsaki na wannan makaranta, tare da maʼaikata da dallibai.

Daga baya, ta kammala ziyara da ganawa cikin offishin Babban Shugaba na Makaranta mai suna Glen Calinson.

A cikin wata na Fabrairu 2016, wasu daga cikin ʼyan kungiyar Kannywood kamar Ali Nuhu, Hadiza Gabon, Hafizu Bello, Hauwa Maina, Kamal Sani Alkali, Nazifi Asnani, da Bello Mohammed Bello, sun halarci horo na neman ci gaba da kwarewa na masu ƙerawa, wasan fim, kwaikwayo da shayari.

A ranar ɗaya ga watan Nuwamba, Rahama Sadau (tare da Akon) ta halarci na farkon fitan wasa mai suna "Road to Redemption", wanda aka gudanar a gidan fim na Raleigh Studio a garin Los Angeles.

Wannan ʼYar wasan kwaikwayo, tana Los Angeles domin tsayar sabon fim wanda Akon da Jeta Amata suke haɗawa, waton "The American King".

Wannan fim zai kawo su ƙasashen Senegal, Afrika ta kudu da Najeriya a cikin watan Disamba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

Here are the top 10 best African countries to invest in this year

Here are the top 10 best African countries to invest in this year

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

5 worst UEFA Champions League finals in history

5 worst UEFA Champions League finals in history

Heartbreak for Nigerian girls as Maduka Okoye's girlfriend shows up

Heartbreak for Nigerian girls as Maduka Okoye's girlfriend shows up

Davido shares experience of working with Kanye West on his next album

Davido shares experience of working with Kanye West on his next album

Why do single women find married men attractive for relationships?

Why do single women find married men attractive for relationships?

2023: Court clears Jonathan to contest for president

2023: Court clears Jonathan to contest for president

Did you know some men find it hard to ejaculate? Here’s why that happens

Did you know some men find it hard to ejaculate? Here’s why that happens