ADVERTISEMENT

Gwamnatin tarayya zata gina gidaje 3000 ma yan gudun hijira dake Bama

Mukaddashin shugaban ƙasa yace tsarin zai yi sanadiyar gina gidaje, ofishoshin yan sanda, makarantu da cibiyoyin kiwon lafiya

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo

Gwamanatin tarayya na shirin gudanar da gine-gine don taimakawa wadanda riƙicin yan ta’adda ya shafa a yankin arewa maso gabas na ƙasar karkashin wani tsari da ta kirkiro mai taken ‘Bama initiative scheme’.

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyana haka a wani takarda da kakakin sa mista Laolu Akande ya fitar.

Akande ya zayyana cewa mukaddashin shugaban kasa ya gana da gwamna jihar Borno Kashim Shetima, wasu ministoci tare da wasu shugabanin ma'aikata a fadar shugaban kasa dake Abuja ranar litinin.

Osinbajo ya bayyana cewa tsarin zai kai ga gina gidaje 3000, ofishin yan sanda 10, makaranta firamari da sakendari 18, cibiyoyin kiwon lafiya da kafa jami’an tsaro na musamman tare da samad wa mafaurata 1500 aiki.

ADVERTISEMENT

Osinbajo yana cewa; “A cikin tsarin Bama initiative gwamnatin tarayya zata bada kaso 67 na tallafi kuma gwamnatin jihar Borno zata cika sauran kaso 33”

“Babu shakka wannan tsarin zai taimaka”

Cikin wannan tsarin garuruwa kamar Bama, Banki, Gulumba gara da dai sauran su zasu ci moriyar ayyukan da za’a gudanar.

Ana sa ran cewa za’a aiwatar da tsarin cikin ‘yan makonni da zai gabata.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

When women don’t wash their bras often, these 5 things happen

When women don’t wash their bras often, these 5 things happen

BBNaija's Maria announces birth of her baby boy named Leonardo

BBNaija's Maria announces birth of her baby boy named Leonardo

What Chicago State University documents reveal about Tinubu

What Chicago State University documents reveal about Tinubu

DIY Recipes: How to make bread pizza pockets

DIY Recipes: How to make bread pizza pockets

11 things to do when travelling to another country

11 things to do when travelling to another country

Pastor enters zoo, plays with lions to prove to church members that he’s powerful (video)

Pastor enters zoo, plays with lions to prove to church members that he’s powerful (video)

Top 10 African countries with the cheapest data prices from June to September

Top 10 African countries with the cheapest data prices from June to September

3 food items legal in Nigeria but banned abroad

3 food items legal in Nigeria but banned abroad

Venita, Soma and Angel get evicted from Big Brother Naija All Stars

Venita, Soma and Angel get evicted from Big Brother Naija All Stars

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT