Advertisement
Kibiyar soyyayar Halima ta tsoki Naziru sarkin waka
Advertisement
Shahararren mawakin hausa mai tauraro Nazir M.Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka Nazir zai shiga sahu na gaba.
Advertisement
Za’ayi sha biki auren 'Sardaunan Dutse' da amaryarshi Halima.
Yayi wannan gangarimin sanarwa a shafin sa na instagram inda ya sanar ma sauran abokan aiki shi cewa “jibi ne fa, zamu fara bikin” tare da daura hoton shi da amaryarshi.
Suma sauran jarumar masana’antar kannywood sun daura hotunan shi da amaryar shi a shafukar su tare da yi mai fatan alheri.
Advertisement
Kibiyar soyyayar Halima ta tsoki 'Naziru sarkin waka'.
Muna masa fatan alheri kuma Allah ya sanya albarka.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement