ADVERTISEMENT

Tsohon minista ya rushe rijiyoyin da ya gina ma al'ummar sa bayan ya fadi zabe

Sakamakon zaben ne ya haddasa har ya fusata kai ga rusa rijiyo goma dake gundumomin da yake wakilta. Yace al'ummar sa sun bijire mashi kuma basu mara masa baya wajen samun nasara a zaben.

Tsohon dan majalisar wanda ya shafe tsawon shekaru 10 yana wakiltar mazabar Padyere County  a majalisar, bai yi nasarar komawa zauren tun bayan faduwar shi a shekarar 2006.

A zaben da aka gudanar a kasar kwanan baya dan takarar shine yazo na uku a cikin wadanda ke neman kujerar wakilin shiyar inda ya samu kuri'u 1,270 cikin 9,940 na masu zaben.

A labarin da jaridar New Vision ta fitar, Patrick Okumu-Ringa ya gasgata abun da ya faru tare da jaddada cewa bai yi nadamar aikin da yayi. A cewar shi bai ji dadin sakayyar da mazabar shi suka yi masa don haka su nemi wata hanyar neman ruwa.

ADVERTISEMENT

Yana mai cewa "Mutanen nan basa godiya. Kuri'ar su kawai na bukaci su su jefa mun. Na dau nauyin karatun yara da dama amma a ko da yaushe kira suke wai ban gudanar da aiki na azo-gani."

Aikin rushe-rushen rijiyoyin ya fara ne kwana uku bayan sanar da sakamakon zabe.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Top 10 African cities with the highest population growth from 2022 to 2023

Top 10 African cities with the highest population growth from 2022 to 2023

Top 10 happiest countries in Africa in 2023

Top 10 happiest countries in Africa in 2023

Top 10 African countries producing Palm Oil

Top 10 African countries producing Palm Oil

Heard of sex pillows? Here's why you need one

Heard of sex pillows? Here's why you need one

In just 2 years, Tanzania has grown the value of its investments to $8.6 billion

In just 2 years, Tanzania has grown the value of its investments to $8.6 billion

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Alongside becoming an apex investment destination in Africa, Tanzania is also a top food producer

Alongside becoming an apex investment destination in Africa, Tanzania is also a top food producer

5 popular celebrities who wore naked dresses and why it’s so common

5 popular celebrities who wore naked dresses and why it’s so common

5 ranking PDP lawmakers who became Labour Party casualties

5 ranking PDP lawmakers who became Labour Party casualties

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT