Advertisement

"Shùgaban ƙasa Muhammadu Buhari Shi ne Macèciʼn mú", Gwamnan Borno ya faɗa

Borno state Governor, Kashim Shettima
Borno state Governor, Kashim Shettima
Gwamna Shettima ya kuma ƙara magana cêwa Gwamnatin Goodluck Jonathan da Jàmʼiyyár PDP bàlaʼi ne wandà ya sami ƙasar Najeriyá.
Advertisement

Shettima ya faɗa cêwa idan ba domin Allah (SAW) ya ba Shugaban ƙasa dama na shugabanciʼn Najeriya a cikin lokaci, ʼƴan Boko Haram da sun shàfá ƴankin Arewa ta Gabas gaba ɗaya da hallakà.

Advertisement

Da yake jawabì a bikin buɗe taron Tsofafin Dattijan Arewa a Jihar Kaduna, Gwamnan Borno ya faddàɗa cêwa haɗin kai ya zama tílas.

Ya kan baƴƴana Gwamnatin Goodluck Jonathan a matsaƴin máfi gírma da bàlaʼi ga tarihiʼn Najeriya. Bugu da ƙari, ya ce Najeriya  ta na akan gâɓar auka a lokacin tsohon Shugaban Ƙasa.

Shettima ya sheida cewa "Shugaban Ƙasar Najeriya ya cècí mutanen Arewa ta Gabas. Wai Zuwaʼn shi ya kuma kaskancè ʼƴan Boko Haram, ko da baʼa gámà shafe su gaba ɗaya."

Ga ƙarshen bayani, Gwamna Shettima ya kwatanta cewa yaraʼn da aka hállákà bââsu kirguwa, kuma  mùsammàn Mata dubu hamsin suka rasa Mazajensu a sakamakon ayyukan ʼƴan Boko Haram.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement