ADVERTISEMENT

Gwamnati na Jihar Sakkwato sun yi ma mutanen sakkwato raboʼn kyautá na maganinʼn ciwon zazzaɓiʼn sauró da sauransu

Gwamnatin Jihar sun ba da sánarwá cewá sun raba ma asibitocin da ke cikin Jihar mágunguná mai warksaúwá da ciwo daban-daban.

Gwamnati na Jihar Sakkwato sun yi ma mutanen sakkwato raboʼn kyautá na maganinʼn ciwon zazzaɓiʼn sauró da sauransu.

Gwamnatin Jihar Sakkwato sun yi bayanin mágunguná da suka saye na ciwon zazzaɓin sauro domin rabawa.

Gwamnati sun fadá cewa waddanan magani zasu tsayar da cutá masu halakaʼn yara a cikin Jihar da kannanaʼn hukumomi. Babban Sakatarè na Maʼaikatan Lafiya, Alhaji Almustapha Othman ya barara wannan labari a lokacin da ya yi hira da Hukuma na Sashen Labari na Najeriya a ranar Jumaʼa. Othman ya faɗa cewá waddanan mágungúna su ne masu ninkawa da kuma mahara.

An rarraba su duka zuwa asibitocin da ke Jihar Sakkwato da kananaʼn asibitoci na hukumomi na Jihar Sakkwato. Ya ce Jamaʼa ba za su biyar kuɗi domin samuʼn waddanan mágunguná, kuma ya na zata na cewa ciwoʼn zazaɓi da sauraʼn cuttutuka da ke sa wa yara rashin lafiya da rasuwa za ya rágè.

Babban Sakatare ya e gwamnati ya mayar da hankali ga raba magani na rigakafi ná cutar polio domin ƙauda shi daga Jihar Sakkwato. Bugu da ƙari, Sakatare ya yi alʼƙawari cewa gwamnati zai cigaba da tabbatarwa ga sayen issashen magani.

ADVERTISEMENT

Gwanati na ƙókartáwa da daukaʼn mataki da damá na saukaʼ da mace-mace na yara da mata a wajen haifuwa.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Top 10 African countries where workers earn the highest average salaries

Top 10 African countries where workers earn the highest average salaries

The dollar is no more relevant in trade between India and Tanzania

The dollar is no more relevant in trade between India and Tanzania

The best ways to reach a woman’s G-spot

The best ways to reach a woman’s G-spot

Binani on her way to becoming Nigeria's first female governor-elect

Binani on her way to becoming Nigeria's first female governor-elect

Nnamani attacks Peter Obi after losing senatorial election to LP candidate in Enugu

Nnamani attacks Peter Obi after losing senatorial election to LP candidate in Enugu

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

5 ranking PDP lawmakers who became Labour Party casualties

5 ranking PDP lawmakers who became Labour Party casualties

BREAKING: PDP, Labour Party call for resignation of INEC chairman

BREAKING: PDP, Labour Party call for resignation of INEC chairman

Rating Enioluwa's 9 looks with red mschf boots

Rating Enioluwa's 9 looks with red mschf boots

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT