Advertisement

Hotunan bikin auren jaruma Sadiya Adam

Abokan aikin ta na masana'antar Kannywood sun halarci taron liyafar bikin auren ta wanda aka gudanar a karshen makon da ya shude
Advertisement

An daura auren jarumar da angontaAlhaji Sanusi Ahmad ranar lahadi 1 ga watan Afrilu na 2018 a masallacin Umar bin khattab dake Zaria.

Advertisement

Ga wasu hotuna na daga cikin bikin auren ta wanda ya samu halarta manya-manya tauraren masana'antar fim ciki har da Halima Atete da Fati Washa da Aysah Humairah.

Amarya Sadiya Adam tana daya daga cikin jaruman masana'antar nishadantarwa da suka shiga dakin aure bana.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement