ADVERTISEMENT

Mutum 5 sun rasu yayin da wata ta haifi yaro a cikin alhazan Nigeria

Shugaban hukumar alhazai na kasa ya sanar da haka a wani taro da hukumar ta gudanar ranar talata a Makka

Hukumar aikin hajj na ƙasa NAHCON tace yan Nigeria guda 5 suka rasu tun da aka fara hajjin bana

Shugaban hukumar Alhaji Abdullahi Muhammed ya sanar da haka a wani taro da hukumar ta shirya don shirya ma ranar Arafa a Makka ranar talata.

Shugaban bai bayyanar da sunayen wadanda suka rasu amma ya sanar cewa hukumar zata tuntubi iyalen su kafin ta fitar da sunayen su.

Hukumar ta sanar cewa ta samu karban haihuwa daya kuma an samu wata wanda tayi farin ciki kuma tana tabbatar ma alhazan cewa hukumar zata cigaba da taimakawa alhazan wajen kiwon lafiya har a gama aikin hajjin.

ADVERTISEMENT

Muhammed yayi kira ga ma’aikatan hukumar da su tashi tsaye wajen ganin cewa anyi aikin hajjin bana cikin sauki kuma dukkanin alhazan Nigeria sun koma gida cikin lafiya.

Mutum 81,200 daga Nigeria suka tafi aikin hajjin bana kuma akalla mutanbe sama da miliyan 2 zasu yi aikin wannan shekara.

Za’a fara aikin bana ranar laraba 30 ga watan agusta.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

For men: 5 places you shouldn’t touch a woman during s*x

For men: 5 places you shouldn’t touch a woman during s*x

Men, here's how to give your woman an extended orgasm

Men, here's how to give your woman an extended orgasm

Top 10 African countries with the most transparent GDP data

Top 10 African countries with the most transparent GDP data

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Diya’s country home in Ogun devoid of sympathisers

Diya’s country home in Ogun devoid of sympathisers

How a Deeper Life pastor allegedly deflowered teenager

How a Deeper Life pastor allegedly deflowered teenager

Mercy Aigbe struggles to stay awake after Sahur during Ramadan

Mercy Aigbe struggles to stay awake after Sahur during Ramadan

Top 10 African cities with the highest population growth from 2022 to 2023

Top 10 African cities with the highest population growth from 2022 to 2023

Ayu: Wike backs suspension of PDP national chairman over election defeat

Ayu: Wike backs suspension of PDP national chairman over election defeat

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT