MU GUJI KAZAFI D A NEMO L A I F I N JUNA."Bai halatta ba ga Mumini, Ya ringa bibiyar yan uwansa Muminai domin ya gano NAKASUNSU da GAZAWARSU da AIBUNSU ko KAZANTARSULallai haka mummunar dabi'a ce mai HALAKARWA. Dabi'a ce ta mutanen da ake zargi, kuma KAZANTA ce, Kuma hakan ya sabawa shari’ar ALLAH MAI GIRMA, Ya sabawa koyarwar Annabi MUHAMMAD (SAW). RASULULLAH (SAW) Yace;: “Albarka ta tabbata ga wanda ya shagaltu da laifuffukansa daga laifuffukan mutane.”
Mu guji kazafi da nemo laifin juna- nasiha daga Jarumi
Sakon juma'a tamu ta yau daga Falalu Dorayi
Barka da juma'a.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng