ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

EFCC sun ce mai ƙudin Ikoyi su je Kotu

Huƙumar EFCC a ranar laraba, Afrilu 12, sun samo kuɗaɗen a rabon miliyan $43.3, £27,800 da Miliyan N23.2, a wani gida na ƙasaita a Ikoyi.

EFCC recovers cash from Ikoyi home

Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) sun ƙarfafa kowa mai iƙirarin mallaƙar miliyan $60 da jami'an su suka gano a Lagos, da cewa su je Kotu domin tabattar da iƙirarin su.

Ainahin Mamallaƙin kuɗin ta zama abun jayayya, tsakanin huƙumar National Intelligence Agency (NIA) tare da Gwamnatin Rivers , da ke iƙirarin cewa kuɗin nasu ne.

Kotun ta hukunta cewa, Mai dalili cewa bai kamata a asarar da kuɗin ga gwanati, ya tsaya a gaban ta a ranar Mayu 5, EFCC ta ce a wani rubutu a kan shafin su na twitter a ranar talata, Afrilu.

Kotu kuma ta ƙarfafa duk mai iƙirari game da kuɗin, s zo gaba don nuna dalilin da bai kamata a asarar ma gwamnati kuɗin har abada ba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT