ADVERTISEMENT

Yan sanda sun kewaye gidan Dino Melaye

Dino Melaye ya sanar da hakan ne a shafin sa na kafar sada zumunta inda ya rubuta 'yan sandan kwantar da tarzoma fiye da 30 dauke da manyan makamai ne suka yi wa gidana kawanya"

Dino Melaye ya sanar da hakan ne a shafin sa na kafar sada zumunta inda ya kara da cewa  'yan sandan kwantar da tarzoma fiye da "30 dauke da manyan makamai" ne suka yi wa gidana kawanya.

Ya kara da cewa "A yanzu haka sun rufe hanyar gidana ba shiga, ba fita,".

Tun safiyar ranar litinin 23 ga watan Afrilu dan majalisar ya shiga halin tirka-tirka da jami'an tsaro. A sakon da ya fara wallafawa, sanatan ya sanar cewa jami'an tsaron filin jirgin Abuja sun kama shi hanyar sa zuwa kasar Morocco inda zai gudanar da wata aiki da gwamnati tarayya ta tura shi.

ADVERTISEMENT

Dangane da kama shi da aka yi, hukumar shige da fice ta sanar cewa an kama shine bisa umarni da aka sakar na yin haka.

Dan majalisar wanda rundunar yan sanda ke nema ruwa a jallo bisa wani zargin da aka yi masa na mara ma wasu yan tawaye baya.

Kai ga yanzu dai, rundunar yan sanda bata yi karin haske dangane da sanatan.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

3 food items legal in Nigeria but banned abroad

3 food items legal in Nigeria but banned abroad

Top 5 Ebuka Obi-Uchendu’s outfits during the BBNaija All Stars season

Top 5 Ebuka Obi-Uchendu’s outfits during the BBNaija All Stars season

11 things to do when travelling to another country

11 things to do when travelling to another country

Top 10 African countries with the cheapest data prices from June to September

Top 10 African countries with the cheapest data prices from June to September

Comedian Basketmouth apologises to colleague AY Makun after years of beefing

Comedian Basketmouth apologises to colleague AY Makun after years of beefing

4 celebrities react to Ilebaye's win on 'Big Brother Naija All Stars'

4 celebrities react to Ilebaye's win on 'Big Brother Naija All Stars'

5 Nollywood historical films you should see on October 1

5 Nollywood historical films you should see on October 1

Top 10 African countries with the highest crime rates

Top 10 African countries with the highest crime rates

Seun Kuti struts his stuff on the Paris Fashion week runway

Seun Kuti struts his stuff on the Paris Fashion week runway

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT