ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Dan wasan Real madrid na shirin komawa Man city

Dangane ga labarai dake yaduwa, ƙungiyar man city na gab da daukar mai tsaron bayan Real madrid.

Danilo na shirin komawa Man city

Pep Guardiola ya nuna cewa Danilo na cikin yan wasan da yake da burin dauka bayan sallamar Zabaleta da Clichy har da Sagna da ƙungiyar man city ta yi.

City zata biya fan miliyan 23 domin daukar dan wasan daga ƙungiyar Real madrid.

Dan wasan mai shekaru 26 ya koma Real madrid daga porto amma baya samun damar buga wasa akai-akai ƙasancewa madrid ta fi amfani da Carvajal.

Aƙwai labari mai nuna cewa Chelsea ma na neman Dan wasan da ya juya ƙiblar sa zuwa ƙungiyar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT