Advertisement

Ku leƙa cikin qasaitan mawaƙi wande yake tsibirin Banana Island a jihar Lago

Hoton sabon qasaitan Psquare na Banana Island.
Hoton sabon qasaitan Psquare na Banana Island.
Waɗanan tagwaye-Psquare- sun yi biki na cìká shekara talatin da biyar, kuma sun saye sabon gida a wani unguwar mai tsada.
Advertisement

Sun yi biki na cìká shekara talatin da biyar a cikin sabon gida wanda suka saye a wani unguwar masu wadata, waton Banana Island, a  Jihar Lagos.

Advertisement

A ranar wannan biki, manyan mutane sun ziyarcesu domin taya su murna.

Shahararren mutane kamar Aliko Ɗangote, Omoni Oboli, AY Makun, Iyanya, Freda Francis da sauransu sun halarta a wannan biki.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement