Sun yi biki na cìká shekara talatin da biyar a cikin sabon gida wanda suka saye a wani unguwar masu wadata, waton Banana Island, a Jihar Lagos.
Ku leƙa cikin qasaitan mawaƙi wande yake tsibirin Banana Island a jihar Lago
Waɗanan tagwaye-Psquare- sun yi biki na cìká shekara talatin da biyar, kuma sun saye sabon gida a wani unguwar mai tsada.
A ranar wannan biki, manyan mutane sun ziyarcesu domin taya su murna.
Shahararren mutane kamar Aliko Ɗangote, Omoni Oboli, AY Makun, Iyanya, Freda Francis da sauransu sun halarta a wannan biki.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng