Ya ƙaru da kashi biyar bisa ɗari, daga kashi 50 bisa dari da ke rubuce watan jiya.
Amincewar shugaba ta karu zuwa kashi 55 a bisa dari
Amincewar shi ta ƙaru a yanki 6, yawancin rabon ya taso daga Arewa-Gabas
Tashin na dangane da raguwar farashin kayayyaki da kuma ayyuka,ƙara gyaran tsaro da dan ƙara gyaran tattalin arziki, Guardian suka ruwaito.
Ƙarin ya karu a faɗin yankin guda shida na Arewa-gabas, mai rabo mafi yawa.
Tashin ana imanin sanadin Shigar babban banki a kan tsarin tafiyad da musayar ƙasar waje wanda ya ƙara gyara darajar naira a kasuwar duniya.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng