Advertisement

Yaro dan shekara 8 ya nitse a rijiya yayin debo wa mahaifiyar sa ruwa

Jami'an hukumar kashe gobarar wuta na jihar Kano ta tabbatar da mutuwar, Sadi Yusuf ranar talata 22 ga watan Mayu.
Advertisement

Jami'an hukumar kashe gobarar wuta na jihar Kano ta tabbatar da mutuwar, Sadi Yusuf ranar talata 22 ga watan Mayu.

Advertisement

Kamar yadda jami'in hukuimar ya sanar, sun garzaya rijiyar da ya fada ne cikin gaggawa bisa kiran da suka samu daga jama'a dake wajen, sai dai ko da suka yunkura wajen ceton rayuwar shi basu yi nasara ba.

Bugu da kari, jami'an hukumar sun sanar cewa gabanin tabbatar da mutuwar shi, sun mika gawar shi ga mai garin anguwar, Isa Garba.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement