Advertisement
Rahama Sadau ta sha gaban kowa a kannywood a Instagram, mabiyan ta sun kai miliyan daya
Rahama Sadau
Jarumar tayi murnar samun yawan mabiya miliyan daya a dandalin sadarwar a makon da ya shude.
Advertisement
Tauruwar fina-finai Rahama Sadau ta sha gaban sauran fitattun jaruman Kannywood inda ta zama jaruma na farko mai mabiya a shafin Instagram da suka kai miliya daya.
Advertisement
Bisa ga wannan sabon nasarar ita ce na farko a daga masana'antar Kannywood dake da wannan nasarar.
Ta nuna farin cikinta tare da yi dinbim masoyan ta godiya bisa soyayya da.
Jaruman Kannywood dake dap da shiga sahun jarumar sun hada da Hadiza Gabon wanda take da (890,000) da Ali Nuhu mai mabiya 843,000.
Advertisement
Akwai kuma Nafisa Abdullahi (736,000), Adam A.Zango (738,000), Maryam Booth (685,000).
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement