Advertisement
Shehin malamin addini yayi wa'azi game da illar yin luwadi da madugo.
Advertisement
Batun Luwadi da Madugo ya mamaye duniya a halin duniya a wannan zamani wasu kasashe da jihohi sun kaddamar da dokar amince da yinta har ma da bada izinin auren jinsi daya.
Advertisement
Lamarin dai yayi kamari a fadin duniya kuma har yanzu ana cigaba da gangami domin bada yanci yin haka. Abun bakin ciki shine masu aikata hakan basa la'akari da azabar da illar da hakan take jawowa kamar yadda addini ya bayyana.
A cikin wannan bidiyon Babban malamin addini kuma shugaban hukumar kimiya da fasaha ta kasa (NITDA) Sheikh Isa Ali Fantami yayi wa'azi a kan sakamakon aikata wannan abun hani.
Tunatarwar ta girgiza zukata kuma muna Addu'a Allah ya tsare al'ummar mu da wannan abun.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement