Advertisement
Rahama sadau ta haska cikin wani sabon shirin dandalin nollywood tare da fitaccen jarumi Ramsey Nuoah kuma shiri zai fito nan ba da dewa
Advertisement
Sabon shirin da jaruma Rahama Sadau ta haska da fitaccen jarumin dandalin nollywood ya kusan fitowa kasuwa.
Advertisement
Ayo Makun wanda aka fi sani da Ay ya shirya shirin kuma ya sanar cewa za'a fara haska shirin ga sinima ranar 1 ga watan disamba.
"Accidental Spy" shine shirin farko da Rahama zata haska tare da shaharraren dan wasan nollywood Ramsey Nouah.
Jarumar ta kasa boye farin cikin ta ganin cewa tare aik tare da jarumin.
"Ni ma'abociyar sa ne kuma gashi ina aiki tare dashi" ta rubuta a shafin ta na instagram.
Advertisement
Shirin ya samu fitowa manya-manyan yan wasan Nijeriya har da na kasashen waje.
Ga takaitacen bidiyon shirin nan kasa.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement