Advertisement

nau'in kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini

A hada su cikin nau'in kayan abinci da muke ci yau da kulum domin rage kamuwa da ciwon zuciya da bugun jini
Advertisement

Bincike ya nuna cewa abinci da aka yi da wadannan kalan kayan abinci suna cike da sinadururruka masu taimakawa wajen rage hawan jini

Advertisement

Masu bincike sun gano cewa kayan abincin suna cike da sinadari kamar Calcium, magnessium da potassium.

Ka hada su cikin nau'in kayan abinci da kake ci yau da kulum domin rage kamuwa da ciwon zuciya da bugun jini

Ga nau'in abincin kamar haka;

1. Farin wake

Advertisement

2. Kayan abinci da aka sarrafa daga madara

3. kifi musamman Tilapia

4. Cakulati

5. Man zaitun

6. Ayaba

Advertisement

7. Inabi

Advertisement
Latest Videos
Advertisement