Advertisement
Dan takarar shugaban kasa ya zabi yar arewa a matsayin mataimakiyar sa
Khadijah Abdullahi-Iya
Zabin sa ta tabbatar da maganar da yayi a cikin watan Mayu na cewa zai zabi mace a matsayin wanda zata mara masa baya.
Advertisement
Dan takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2019 dake gabatowa karkashin jamiyar ANN, Fela Durotoye, ya zabi yar arewa, Hajiya Khadija Abdullahi Iya a matsayin abokiyar takarar shi.
Advertisement
Durotoye ya sanar da labarin haka ne a shafin sa na twitter ranar laraba 21 ga watan Nuwamba.
Kamar yadda ya bayyana, Hajiya Khadijah ta kware a bangaren tallafa wa jama'a inda tayi sama da shekaru 10 tana bayar da gudumawa ga al'ummar.
Fela Durotoye picked Khadijah Abdullahi-Iya as his running mate
Wa cece Khadijah Abdullahi Iya
Advertisement
Hajiya Khadijah Abdullahi Iya diya ce ga Alhaji Audu Bida wanda aka fi sani da Alhaji Audu Kongila da Hajiya Aisha Sherriff Usman.
Yar asalin karamar hukumar Bida dake jihar Neja amma haifafiyar yar Kaduna ce.
Tayi karatun digirin ta na farko a jami'ar Abuja inda tayi karatun ilimin shari'a. daga nan kuma ta kara karatun digiri ta biyu a jami'ar Jos shima a kan ilimin Shari'a.
Ta kafa cibiyoyi da gidauniyoyi domin tallafa ma karatun yara mara sa galihu a Kaduna da Abuja.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement