Advertisement
Labari yazo mana cewa jami'an tsaro sun hana manema labarai damar daukar rahoton yadda musayyan ya auku tsakanin yan ta'adda da jami'an gwamnati
Advertisement
Bayan sama da wata daya da sace su, gwamnatin tarrayya tayi nasarar kubutar da wasu daga cikin yan matan da mayakan boko haram suka sace.
Advertisement
Kamar yadda rahotannin suka bayyana yan matan sun dawo ga iyayen su bayan yarjejeniya da jami'an gwamnati suka yi safiyar yau.
Sai dai babu takamammen bayani kan adadin su ko wata lahani a lafiyar su.
Labari yazo mana cewa jami'an tsaro sun hana manema labarai damar daukar rahoton yadda musayyan ya auku tsakanin yan ta'adda da jami'an gwamnati.
Daya daga cikin iyayen sun sanar ma wakilin channelstv cewa diyar su ta dawo gida gare su.
Advertisement
Zamu fitar da sauran bayanai kan lamarin nan ba da jimawa.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement