Advertisement

Shugaba Buhari da tsohon shugaban kasa sun halarci daurin auren yaran Dangote da tsohon sufeton yan sanda (Hotuna)

An daura auren Fatima Dangote da Jamil Abubakar a  fadar mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu
Advertisement

An daura auren Fatima Dangote da Jamil Abubakar a  fadar mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu ranar juma'a 16 ga watan maris 2018.

Advertisement

Shugaban ya garzaya wajen daurin auren a matsayin babban bako na musamman tare da mukarraban sa.

Manyan baki da suka halarci taron bikin sun hada da tsohon shugaban kasa zamanin mulkin soja janar Abdulsalam Abubakar da gwamnonin jihar Kano, Borno, Kaduna, tare da shugaban majalisar dattawa Bukola saraki da kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara da sauran masu fada-aji na fannoni daban daban.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement