Advertisement
Anyi taron bikin a dakin taro dake garin Kaduna ranar asabar 10 ga wata
Advertisement
Ga hotunan daga shagalin bikin amarya Fatima Dangote da angon ta Jamil Abubakar.
Advertisement
Jamil matukin jirgin sama ne yayin da ita Fatima tana daya daga cikin masu ruwa da tsaki na kamfanin NASCON, kamfanin dake sarrafa sugar da gishiri na Dangote.
Wannan yana daya daga cikin shagulgulan bikin da za'a gudanar don raya auren su. Sauran bukuwan zasu gabata ne a garin Kano, Abuja da jihar Legas.
Za'a daura auren su a Kano, garin iyayen amarye ranar 15 ga watan Maris.
Gaggarumin biki su zai samu halartar Bill Gates wanda yake attajiri na biyu mafi arziki a duniya tare da shugabannin kasashe biyar, kamar yadda muka samu labari.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement