Advertisement
Shugaban ya sanar cewa kasafin zai taimaka wajen bunkasa harkan kasuwanci
Advertisement
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da naira tirliyan 8.612 ga majalisar dokokin kasa a matsayin kasafin kudin shekara 2018.
Advertisement
Shugaban ya gabatar da kasafin ranar talata 7 ga wwatan nuwamba inda ya kara da cewa kasafin zai taimaka wajen bunkasa harka kasuwanci a fadin ƙasar.
A jawabin sa ga yan majalisa shugaba Buhari ya sanar cewa gwamnatin sa zata cigaba da fadada ayyukan kuma zata kara zuba jari a fannin noma domin samun walwalar abinci a kasar tare da rage yawan shigowa da kayan abinci daga ƙasashen waje.
A bisa bayanin sa gwamnatin tarayya ta gyara hanyoyi wanda ya kai kilomita 778 a cikin 2017 kuma ta gina hanyar jirgin ƙasa a garin Abuja wanda saura kiris a kammala ta.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Nigeria hausa
Gobara tayi sanad in mutuwar mutum 35
11.09.2018
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement
More from Pulse Nigeria
Advertisement