Advertisement

An rantsar da Jarumi a matsayin mataimakin shugaban kungiyar yan fim na kasa

Kungiyar ta rantsar sa Baba Karami a matsayin jagoran kungiyar reshin jihar Kano
Advertisement

Shugaban kungiyar Emeka Rollas ya rantsar dashi ranar lahadi 25 ga wata yayin da suka kai ziyarar girmamawa arewa.

Advertisement

Shima babban jarumi kuma shugaban kungiyar masu shirya fina-finai a arewa Abdullahi Sani Abdullahi wanda aka fi sani da Baba Karami ya samu karramawa inda aka nada shi a matsayin shugaban kungiyar reshin jihar Kano.

Manyan jaruman Kannywood da suka halarci bikin kaddamarwa sun hada da Sani Danja da Umar Gombe da manyan masu ruwa da tsaki a kungiyar daga arewa da sauran yankuna na kasa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement