Advertisement

Bidiyon wakar ‘beautiful’

Sani Danja Beautiful
Sani Danja Beautiful
Jagoran lakabin danja records ya fitar da bidiyon wakar sa mai suna ‘beautiful’
Advertisement

Mawakin yankin Arewa Sani Danja ya fitar da bidiyon wakar sa mai suna ‘beautiful’ inda yake yaba halayyar mace ta gari.

Advertisement

Wannan ya biyo bayan fitowar wakar sa mai suna “united we stand” wanda yayi da hamshakin mawaka Danfo driver.

Kenny wonder ya shirya wakar ‘beautiful’.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement