The sports category has moved to a new website.
ADVERTISEMENT

Babban mai hoto na ʼyan waƙar hip-hop (casu) ya nuna hotunansa masu gumaka.

Mai hoto, Jonathan Mannion, ya gabatar da hotunansa masu shahara yayin da yake shirya nunin hotunansa a Jihar Lagos

Ga Jonathan Mannion yana nuna ma ‘yan jarida hotuna

Ya gabatar da hotunansa masu shahara yau, ranar ashirin da bakwai ga watan Oktoba 2016.

Mannion, mai shekara arbaʼin ya yi jawabi da ʼyan jarida a yayin da yake bayanin muhimmancin hotuna da kuma dalilin da yake Najeriya.

Ya nuna hotunan mawaƙi kaman Jay Z, Nas, Lauryn Hill, Nicki Minaj, Notorious B.I.G, The Game, DJ Khaled, Rakim, Slick Rick, Wiz Khalifa, Lil Wayne, Eminem, DMX, Rick Ross da sauransu.

ADVERTISEMENT

Ayukan Jonathan Mannion, sun ƙunsa hotunan ʼyan waƙan hip-hop na tsawon karni biyu. Shi ne shugaba wanda ake samun kowane hoton gumaka na masu waƙa mai kari.

Mannion ya na Shaʼawa harkan hoto. Ya na ƙaddamarwa ga duk abinda ya shafi hoton masu waƙa mai kira.

Wannan ya bambanta shi daga sauran masu hoto.

Ya taɓa faɗowa daga mátáki mai tsawon ƙafafu goma-sha biyu a wani nishaɗi wanda aka yi a Ƙasar Japan. Faɗowa da karyawan da ya yi ga wuyan hannu ba ya hana masa aikinsa ba.

Mannon shi ne ma-zanen hoton mawaƙi DJ Khaled. Za a nuna hotuna da zane-zane na Mannon daga yau zuwa biyar ga watan Nuwamba 2016.

ADVERTISEMENT

A lokacin da zai zauna cikin Najeriya, Jonathan Mannion zai ɗauki hoton mawaƙin Najeriya biyu. Har yanzu, ba a saukar da sunayen waɗanda zaya zane hoton su.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

4 African countries are responsible for 70% of the chocolate in the world

4 African countries are responsible for 70% of the chocolate in the world

For women: 4 foreplay tips to drive men wild

For women: 4 foreplay tips to drive men wild

Yul Edochie urges Lagos police to investigate son's death

Yul Edochie urges Lagos police to investigate son's death

Jada Pollock criticised for promoting Wizkid album on eve of Davido's release

Jada Pollock criticised for promoting Wizkid album on eve of Davido's release

Here's your first look at Lateef Adedimeji as Bola Tinubu in 'Last Man Standing'

Here's your first look at Lateef Adedimeji as Bola Tinubu in 'Last Man Standing'

Mercy Aigbe struggles to stay awake after Sahur during Ramadan

Mercy Aigbe struggles to stay awake after Sahur during Ramadan

Ayu: Wike backs suspension of PDP national chairman over election defeat

Ayu: Wike backs suspension of PDP national chairman over election defeat

BBNaija's Nini says 'yes' to Saga as they take things to next level

BBNaija's Nini says 'yes' to Saga as they take things to next level

BREAKING: Atiku withdraws court application for electoral materials sorting

BREAKING: Atiku withdraws court application for electoral materials sorting

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT