Advertisement

Halima Atete ta tallafa ma yara gajiyayyu da kayan karatu

Gidauniyar Halima Atete wanda ke bada taimako ga yara kan koyan ilimi ta tallafa da kayan karatu kamar su jakkuna da littafai da kayan sawa har da biro.
Advertisement
Advertisement

Gidauniyar Halima Atete wanda ke bada taimako ga yara kan koyan ilimi ta tallafa da kayan karatu kamar su jakkuna da littafai da kayan sawa har da biro.

Za'a raba kayayyakin ga yara masu koyon ilimi gajiyayyu domin su cigaba da neman ilim

Duk a cikin kokarin da take don taimakawa gajiyayyu, jarumar ta ziyarci sansanin yan gudun hijira wadanda rikicin boko haram ya shafa a Maiduguri domin kai masu kayan agaji.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement