Uwar jam'iyar ta kaddamar dasu a matsayin gwanayen da zasu fito takara a zaben 2019.
Labarin haka ya fito ne a wata sanarwa da mai magana da yawun jam'iyar, Yakini Nabena , ya fitar ma manema labaru ranar Alhamis 4 ga watan Oktoba.
Ga sunaye da jihohin yan takara 24 da APC ta tantance kamar haka:
1. ABDULLAHI UMAR GANDUJE – KANO STATE
2. MOHAMMED ABUBAKAR – BAUCHI STATE
3. SIMON LALONG – PLATEAU STATE
4. NASIR EL-RUFAI – KADUNA STATE
5. MOHAMMED BADARU ABUBAKAR – JIGAWA STATE
6. AHMED ALIYU – SOKOTO STATE
7. ABUBAKAR ATIKU BAGUDU – KEBBI STATE
8. AMINU BELLO MASARI – KATSINA STATE
9. ABUBAKAR SANI BELLO – NIGER STATE
10. BABAGANA UMARA-ZULUM – BORNO STATE
11. MAI MALA BUNI – YOBE STATE
12. ABUBAKAR A. SULE – NASARAWA STATE
13. EMMANUEL JIMME – BENUE STATE
14. BABAJIDE SANWO–OLU – LAGOS STATE
15. TONYE COLE – RIVERS STATE
16. UCHE OGAH – ABIA STATE
17. NSIMA EKERE – AKWA-IBOM STATE
18. ADEBAYO ADELABU – OYO STATE
19. DAPO ABIODUN – OGUN STATE
20. GREAT OGBORU – DELTA STATE
21. OWAN ENOH – CROSS-RIVER
22. INUWA YAHAYA – GOMBE STATE
23. SUNNY OGBOJI – EBONYI STATE
24. SANI ABUBAKAR DANLADI – TARABA STATE
Kai ga yanzu jam'iyar bata gudanar da zaben fidda gwani a jihohin Imo, Adamawa, Zamfara, Enugu bisa ga wasu matsaloli da ake fuskanta dangane da zaben.
Sai dai jam'iyar tana da sauran kwana biyu domin gudanar da zabe kamar yadda jadawalin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta tanadar.