Advertisement
Masani kuma marubucin littafai addini ya rasu safiyar ranar Litinin 1 ga watan oktoba a babban birnin Riyadh na kasar Saudi Arabia.
Advertisement
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Saeed ibn Wahl Al-Qahtani ya rasu.
Advertisement
Masani kuma marubucin littafai addini ya rasu safiyar ranar Litinin 1 ga watan oktoba a babban birnin Riyadh na kasar Saudi Arabia.
Anyi jana'izar shi a masallacin Rajhi bayan sallar la'asar na ranar.
Shehin malamin ya rubuta littafai da dama na musulunci. daya daga cikin litaffai da ya rubuta shine shahararren littafin addu'o'i mai suna 'Hisnul Muslim' wanda aka yi ma fassarar 'Garkuwan musulmi' da harshen hausa.
An wallafa litaffin da harsuna daban-daban dake fadin duniya.
Advertisement
Shehin Malamin ya rasu bayan ya sha fama da ciwon daji.
Advertisement
Subscribe
Sportal WhatsApp
Latest Videos
Archive
5 African countries to travel to by road from Nigeria
02.05.2023
Advertisement
Videos
Advertisement
Advertisement