Advertisement

Hotunan Babban Ɗan kwaikwayo Ali Nuhu tare da Ɗan ƙwallo Ahmed Musa a ƙasar

Ahmed Musaand Ali Nuhu
Ahmed Musaand Ali Nuhu
Muna kawo muku labarin shahararren mutane biyu (waton Ali Nuhu da Ahmed Musa) a yayin da sun haɗu a filin ƙwallon Ƙungiyar Leicester.
Advertisement

Ahmed Musa a matsayin sa na ɗan ƙwallo ya nuna matukan ƙwarewa. Kamar yanda kun sani, a kwanan baya kungiyar Leicester ta shiga saman teburin Premier.

Advertisement

Ali Nuhu ya kai ma Ahmed ziyarta a filin wasa na Leicester wanda yake garin Leicester a kasar Ingila.

Hotuna guda ukku sun nuna Ali Nuhu tare da Ahmed Musa.

Ɗaya daga cikin hotuna yana nunin Ali Nuhu tare da Christain Fuchs, wani abokin wasan Ahmed Musa.

Wannan sheidawa ne cewa Ali Nuhu yana shaʼawan wasan ƙwallo.

Advertisement

Mun kawo muku wadannan hotunan masu mussaman domin sanar da masu sauraro akan abin da yake faruwa a cikin ƙarshen mako. Ku cigaba da niʼimarmu da shagali.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement