Advertisement

Ka kali Sani Danja, Ali Nuhu da Yakubu Muhammad cikin sawunʼ wani sabon wasa

li Nuhu, Sani Danja da Yakubu Mohammed cikin wasa "Ƙawayen Amarya"
li Nuhu, Sani Danja da Yakubu Mohammed cikin wasa "Ƙawayen Amarya"
Ga wani wasaʼn Sani Danja, waton "Ƙawayen Amarya", wanda ya yi tare da manyan tauraro kaman Yakubu Muhammad da sauransu.
Advertisement

Sani Danja ya saki Ƙaramin sawu na sabonʼ wasa mai suna "Ƙawayen Amarya".

Advertisement

Bayani a takaice.

ʼƳan uwa uku sun auri ʼƴan mata uku a rana guda. Sai abubuwa sun birkice a yayin da wannan babban biki ya zama wurin fallasa munanan ayyuka, da halaye masu datti.

Ƙwaryar asiri ta fashe, maƙiyi sun koma gida da kunya, kuma masoyi sun rabu a wannan rana. Wasan "Ƙawayen Amarya" labari ne mai taimakawa wajen ƙarin haɗin-gwiwa tsakanin ʼƴan uwa cikin iyali.

Naziru Danhajiya shi ne wanda ya samar da wasa, kuma Yakubu Mohammed shi ne Darektan wasa. Manyaʼn tauraron Kannywood kaman Sani Danja, Ali Nuhu, Yakubu Muhammad, Jamila Umar Nagudu, Halima Atete da Hafsat Idris, sun taka rawa cikin wannan Fim.

Advertisement

Har yanzu, ba a bayar da ranar da za a yi cikkaken sakin wasa.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement