Advertisement

Rahama, Di'ja da Salma sun kashe mu da ado

ku kalla yanda suka yi kwalliya har ma suka shiga mujallar thisday style
Advertisement

Jaruma Rahama Sadau tare Hadiza Blell wanda aka fi sani da Di'ja da Salma Phillip suna tabbatar mana cewa hakika akwai kyawawan mata a Arewa.

Advertisement

Ga yanda suka yi kwalliya kamar su suka hallici kansu.

ku kalli hotunan su dake kan mujallar Thisday style;

Tauraruwa Rahama Sadau tana razanar damu da adon ta.

Ita ma mai makwagoron zinari Di'ja bata da wasa a fannin kwalliya.

Advertisement

Gimbiyoyin Arewa kamar yanda mujallar tayi masu lakani.

Advertisement
Latest Videos
Advertisement